Shawarma

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Inason shawarma sosai tanada dadi kuma tanada saukin saurafa wa kuma shawarma girkin larabawane muma Ara mukai #shawarma

Shawarma

Inason shawarma sosai tanada dadi kuma tanada saukin saurafa wa kuma shawarma girkin larabawane muma Ara mukai #shawarma

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Fulawa kofi
  2. Salt pinch yeast
  3. Sugar 1 tblsp
  4. Vegetable oil 3tblsp
  5. Filling
  6. Nama
  7. Albasa
  8. Tafarnuwa
  9. Dandano
  10. Curry
  11. Cabbege
  12. Sweet pepper
  13. Carrot
  14. Mayonnaise
  15. Ketchup

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade fulawa ki zuba yeast da gishiri ki sa sugar ki motsa saikisa mai ki murza yabiya jikinshi saikisa ruwa ki kwaba kirufeshi yatashi

  2. 2

    Inya tashi saiki raba shi gida hudu ki murza yayi fadi saiki gasa a pan kisashi aciki towel karya bushe

  3. 3

    Ki Yanka nama kana ki Yanka albasa da tafarnuwa saiki dora fan a wuta kisa albasa da tafarnuwa da mai sannan kisa namanki kisa dandano da curry da kayan kanshi ki juya saiki rufe ki barshi yadahu har ruwan shi ya tsotse

  4. 4

    Kiwanke vegetables dinki saiki greeting din carrot kiyanka cabbage kanana kiyanka sweet pepper

  5. 5

    Ki hada mayonnaise da ketchup ki juya

  6. 6

    Saiki dauko bread dinki ki shafa Hadin ajiki kisa cabbege saiki carrot kisa sweet pepper saiki sa Hadin naman ki ki nannade haka zaki tayi har ki gama

  7. 7
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes