Kayan aiki

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Albasa
  4. Attaruhu
  5. Mai
  6. Spice optional

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hada flour da jajjagaggen albasa da attaruhu da maggi da spice

  2. 2

    Sai ki zuba ruwa daidai misali kar Yayi kauri sosai

  3. 3

    Sai kisa mai Kadan a frying pan ki soya in Yayi ki juya dayan gefen har ki gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mommazarah
Mommazarah @Mommazarah1
rannar

sharhai (3)

Zainab Bamanga
Zainab Bamanga @fzara
I made mine with semolina and it turned out great

Similar Recipes