Tura

Kayan aiki

  1. Indomie 2pack
  2. Attaruhu,da tattasai
  3. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dora ruwa akan wuta sai kiyi gratin attaruhu kayan Miya ki zuba aciki sai kibarshi ya tafasa sai ki zuba indomie aciki idan ta kusa nuna Sai kisa seasonings din kisa albasa da Kika yanka aciki idan tayi sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

Similar Recipes