Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4Indomie
  2. 5Attaruhu
  3. Albasa 1 babba
  4. Mai cokali 2 babba
  5. 2Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tafasa ruwa sae ki zuba indomie in tafara dahuwa ki zuba albasa,attaruhu,mai da maggi da Mayan kamshi ki juya ki rufe ta dahu.

  2. 2

    Ki dafa kwai ki bareshi ki yayyanka ki zuba kici.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes