Yamballs

Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423

Wanan girki namun dadi mussamman in ansa garlic and curry .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Mai
  3. Kwai
  4. Mggi
  5. Garlic and curry
  6. Tarugu, Albasa, tattasai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitafasa doyanki kikwasheshi agefe

  2. 2

    Saiki jajjaga kayanmiyanki kikwashe shima agefe

  3. 3

    Saiki marmasa maginki tareda currynki agefe

  4. 4

    Saikidauko doyanki kisata aturmi kibubbugata (bawai tayi lushiba kamar tasakwaraba)

  5. 5

    Saikdauko kaynmiyanki da magginki wanda kikahadeshi da currynki kizuba akai kisake bubbugawa saiki kwashe kifara mulmulawa inkingama saiki fasa kwanki agefe

  6. 6

    Kidaura mai a wuta inyayi zafi kinasomawa akwanki kina soyawa acidadi lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar'mama's Kitchen
Yar'mama's Kitchen @cook_32013423
rannar

Similar Recipes