Kayan aiki

20min
5 yawan abinchi
  1. 1/2Kankana
  2. 1Madarar ruwa
  3. Sugar in kinaso

Umarnin dafa abinci

20min
  1. 1

    Ki yanka kankanaki ki markada a blender se kisa madarar ruwa da sugar ki sha

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes