Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fere doyar ki kisa gishiri ki tafasa se ki dafa kwai 2 in ya dahu se ki yanka kanakana
- 2
Ki grinding kayan miyan ki tare da albasa kisa Maggi 1½ in doyar ki ta dahu kisa a turmi ki daka base tayi laushi sosai ba
- 3
Ki fasa kwai a wata rubber ki SA Maggi ½ da albasa seki mulmula dakkakiyar doyarki
- 4
Ki daura mai Kan wuta in yau zafi SE ki dinga sa Wanda kika mulmula a kwai se kisa mai ki soya
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Yam balls
Na dada doya ne d safe tamin yawa shine masala sauran a fridge washe gari d safe n Mana yamballs dashi .yy Dadi sosae Zee's Kitchen -
-
-
-
Yam balls
Wannan yamball din n nade shi da bread crumbs shiyasa yy kyau hk sosae bae Sha Mae b kuma Kwan y Kama jikinsa sosae Zee's Kitchen -
-
-
Yam balls
Yana da saukin hadawa sannan kuma yana da dadi mussamman lokacin breakfast Taste De Excellent -
-
Yam balls
Yanada dadi ga rike ciki zaka iya yinsa akoda yaushe iyalena sunason yam balls nayisane ma maigidana Zaramai's Kitchen -
More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15943419
sharhai (5)