Yam Balls

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

Agaski ina Jin dadin Sarrafa doya sbd Oganah yana Matukar son Yam Ball

Yam Balls

Agaski ina Jin dadin Sarrafa doya sbd Oganah yana Matukar son Yam Ball

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki Dafa doyarki ta nuna, Kisama Turmi ko Yam Masher, Ki mashi Ko ki dakashi,, ki jajjaga kayan Miya da kayan Kamshi, ki aje Agefe, ki fasa Kwai kikada ki aje Agefe

  2. 2

    Bayan kingama mashin saiki dauko kayan Miya tare da Kayan Kamshi da kk jajjaga, saiki hada gama daya

  3. 3

    Kisa Maggie da kayan Dandano. Ki mulmula duk yadda kkson Shape inshi

  4. 4

    Ki sa Mai a wuta tai zafi

  5. 5

    Ki tsoma Ckin Ruwan Kwai Ki fara soyawa Till Golden Brown.

  6. 6

    Shkeanna saiki da Tea Ko Lipton

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

Similar Recipes