Fava beans

@matbakh_zeinab @cook_20342095
فول وتميس مرا حلو والله ماشاء الله وانتي كمان جربي 👩🍳😋😍
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki juye beans dinki cikin bowl saiki dauraye da ruwa saiki zuba cikin blender kiyi blender nashi bayan kin gama saiki Dora mai wuta ki soya kayan miyan ki bayan ya soyu saiki zuba spices nd Seasoning kadan saiki juya ki zuba wannan beans din kiyi mix ki zuba ruwa kadan saiki rufe for 5mint shikenan ya kammala...
- 2
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes

Beans ball
😍😋😋Godiya ga maryama's kitchen yayi dadi sosai da sosai👌


Rice nd beans
My kids favorite 😍


Rolled tuwo semovita da miyar kuka
😋😍


Vegetables jolup rice
❤❤❤


Jollof Rice & Beans


White beans
#Hug ina gayata @Jamitunau , @Ayshat-maduwa65 da @beaucancook


Jallof rice with beans
Nayi shi ne Saboda Don najima banyiba Kuma yayi dadi sosai 😋😋😋


Jollof spaghetti & Beans
Girkine me Dadi g Kuma saukin sarrafawa.


Roasted tilapia fish🐟(karfasa)
😋


Sauce mai nama
#saucecontestIta gajiriya miya tafi dadi tafi kamshi


Brown Rice
So Delicious and yummy 😋#1post1hope


Locust beans jollof rice


Fried macaroni
😍😋😋


Fanke mai ayaba
😋😋😍


Dafa dukan shinkafa da hanta
😋 yummy 🤤


Spring rolls
😍😍😍


Macaroni jeloup
Girki mai saukin yi ga dadi


Farfesun kaza
Yanada dadi ga gina jiki


Wainar Fulawa
😙😍😋😋😋


Shinkafa da kamoniya
😋very delicious


Potato porrage
Dankali yanada matukar anfani ajiki yanzu lokacin sane saimuyi tasiya


Jollof din shinkafa da wake
Jollof din shinkafa da wake akwai dadi sosai😋😍


Noodles
Taliyar yara ina matukar kaunarta😍


Shinkafa da miyar Dankali
Shinkafa Abar alfarina nidai a rayuwata Ina son shinkafa shiyasa nakan canja launin yadda zanci ta😍😋


Pepper Tofu
#skg tanada dadi sosai


Kwallon wake (Beans balls)
Ko bance komai b kun san yadda wake yake d amfani sosai ajikin dan Adam kuma gsky ina son wake sosai shyasa nayi amfani da wannan damar n samu wasu hanyoyin sarrafashi kuma yy dadi sosai iyalai n sunyi farin ciki sosai 😋😋😋😀 #FPPC


Miyan kaza da nama mai kayan lambu


Beans ball


Dafaffen dankalin Hausa da miyar cabbage
Ni da iyalaina munji dadin wannan girki wlh alhmdllh😍😋


Chips with chicken sauce
Ba a magana wajan dadi😋

More Recommended Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/15968419
sharhai (3)