Jollof din shinkafa da wake

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Jollof din shinkafa da wake akwai dadi sosai😋😍

Jollof din shinkafa da wake

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Jollof din shinkafa da wake akwai dadi sosai😋😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai a tukunya ki soya da albasa ki zuba jajjagenki ki soya da ruwa kadan saikisa maggi da kayan kamshinki ki rufe ki barshi y tafasa

  2. 2

    Saiki zuba wake ki barshi kmar 10 mnts hk saiki zuba shinkafarki ki rufe ki barshi y nuna saiki saka cabbage ki gauraya ki barshi y turara ki rage wuta idan yayi saiki sauke aci lpy😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes