Tura

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  1. Wake kanana
  2. Gishiri
  3. Curry
  4. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa surfa wake a cire dussar

  2. 2

    Sai asa attarugu da albasa akai nika

  3. 3

    Idan aka kawo Nika sai a bugashi sosai asa gishiri da curry

  4. 4

    Idan ya bugu sai asoya acikin mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Anisa Maishanu
Anisa Maishanu @amaishanu
rannar
#Sokotostate
Ina matukar son girki wallahi
Kara karantawa

Similar Recipes