Kayan aiki

28 mins
2 servings
  1. Kamzo
  2. Kuli kuli
  3. Latas
  4. Tumatir
  5. Albasa
  6. Yaji
  7. Magi
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

28 mins
  1. 1

    Dafarko na daka kamzona na wanke shi da ruwan sanyi sannan na jika da ruwan dumi

  2. 2

    Na wanke latas dina da tumatir da albasa sannan na yankasu

  3. 3

    Sannan na daka kuli kuli hade da yaji da magi

  4. 4

    Sannan na matse kamzo na zuba latas tumatir albasa da dakkakken kuli na na ya mutse na data

  5. 5

    Sai batun chi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Bankanu
Maryam Bankanu @bankanu
rannar
I like cooking, just to make dishes that looks yummy😋 and taste good.
Kara karantawa

Similar Recipes