Wainar shinkafa

aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
Zaria/Nigeria

A gaskiya ina son waina sosai

Tura

Kayan aiki

1/30mintuna
Biyu
  1. Shinkafar tuwo
  2. shinkafar ci
  3. mai
  4. yeast
  5. gishiri
  6. suga kadan

Umarnin dafa abinci

1/30mintuna
  1. 1

    Dafarko a jika shinkafar tuwo yakwana,dasafe se a rege shi,se a dafa farar shinkafa kamar gwangwani days kokuma idan akwai tuwo ahada tare da shinkafar tuwon da aka jiqa
    Se a Xuba yeast aciki akai niqa,idan andawo a Xuba sugar yanda akeson dandanon shi,se gishiri kadan a jujjuya,se a rufe abarshi a Rana ko guri me dumi domin tashi
    Idan ya tashi se a Xuba Mai kadan a Tanda domin suya,haka xa ayitayi har agama,,,aci Dadi lfy😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

Similar Recipes