Wainar shinkafa

Oum Amatoullah
Oum Amatoullah @amnal
Kaduna

Gaskiya yayi Dadi gashi yayi taushi da saka.

Wainar shinkafa

Gaskiya yayi Dadi gashi yayi taushi da saka.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

6 yawan abinchi
  1. 3 1/2 cupShinkafan tuwo
  2. 1/4 cupForeign rice
  3. Yis
  4. Wake 1 hand
  5. Sugar da gishiri
  6. Albasa
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke shinkafa tuwon Sai ki zuba foreign din da waken da yis da albasa akai nika

  2. 2

    In aka dawo da shi kisa arana yatashi kizuba sugar da gishiri afara suya. Shikenan

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Amatoullah
rannar
Kaduna

sharhai (4)

Rukayya Yaro
Rukayya Yaro @cook_30092632
Dan Allah naga kinda wake,Ni Kuma bantaba gani and ba.sbd me kk b sa

Similar Recipes