Dambun shinkafa & lemon abarba da kwakwa

Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Shinkafa kofi
  2. Gyada dai-dai bukata
  3. Zogale busasshe
  4. Maggi & mixed spices
  5. Attarugu, tattasai, albasa, mai
  6. Abarba, kwakwa, citta danya, sugar, flavour
  7. Dambu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da fari gyada na dora a wuta na dafa ta da dan sugar kadan kuma ba tare da na daka ta ba

  2. 2

    Zogale kuma na gyara shi na jika shi a ruwa saboda yayi laushi

  3. 3

    Aka Barzo min shinkafa na wanke ta na zuba a colander sannan na zuba ruwa a tukunya dora colander a kan tukunyar na tsame zogale na zuba shi a gefen shinkafar sannan na dora su a wuta na fara rufe colander da leda mai kyau sannan na rufe da murfin tukunyar

  4. 4

    Bayan shinkafar ta turara amma bata dahu duka ba sai na sauke colander na juye a mazubi na xuba tattasai da attarugu wanda na jajjaga su sai maggi da da spices da kuma gyadar da na dafa da mai da albasa wadda na yanka slice sannan na juya da kyau na kara yayyafa ruwa sannan na maida shi cikin colander na rufe ya ci gaba da turara bayan wani lokaci na sauke

  5. 5

    Lemo :abarba da kwakwa da danyar citta na yi blending na tace na xuba flavour da sugar da kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes