Tuwon Shinkafa da miyar zogale

Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
Kano Nigeria

Abincin gargajiya ne

Tuwon Shinkafa da miyar zogale

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abincin gargajiya ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa dai dai bukata
  2. Kayan miya
  3. Dakakkiyar gyada
  4. Zogale, Manja,gishiri,sinadarin dandano
  5. Kifi,ko nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi Tuwon shinkafarki yadda uwargida ta saba

  2. 2

    Miyarki kuma ki soya kayan miyarki Bayan kin jajjaga,sai ki Kara musu ruwa ki Zuba tafasshen namanki ko kifi

  3. 3

    Sai ki Zuba Dakakkiyar gyadarki Akan kayan miyar,ki Bari Ta Dahu sosai,sai ki Zuba manjaki.

  4. 4

    Sai ki Zuba Zogalen da kika riga kika gyara ki cire dattinshi, Sai ki rage wuta ta Dahu kadan kin sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zakiyya Tijjani Ado
Zakiyya Tijjani Ado @cook_19508836
rannar
Kano Nigeria

sharhai

Similar Recipes