Kayan aiki

40 minutes
3 peoples
  1. Wake kofi 3
  2. Tattasai 3
  3. Attarugu 3
  4. Albasa 1
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

40 minutes
  1. 1

    Ki surfe waken ki wanke sosai sai wannan kwalfar ta fita

  2. 2

    Kiyanka tattasai da albasa aciki ki markade

  3. 3

    Kisaka maggi da gishiri ki motsa

  4. 4

    Kisaka jajjagaggen attarugu ki motsa, kibuga kullun sosai

  5. 5

    Kizuba mai a tukunya ki saka cokali kidebo kullun kina sawa a man

  6. 6

    Kijuya kosan idan baya ya soyu

  7. 7

    Sanan ki fiddashi daga mai, kosai ya kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Bankanu
Maryam Bankanu @bankanu
rannar
I like cooking, just to make dishes that looks yummy😋 and taste good.
Kara karantawa

sharhai (12)

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
@bankanu wannan kayan daɗi haka bari in dauko kunu in matso kusa💃

Similar Recipes