Lemon Karas da kwakwa

Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874

Wannan lemo ni dai yayi min dadi hakama iyalaina sun yaba

Lemon Karas da kwakwa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Wannan lemo ni dai yayi min dadi hakama iyalaina sun yaba

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Karas dai dai bukata
  2. 1Kwakwa
  3. Madara peak ta ruwa
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A kankare bayan karas da kwakwa a yi blending dinsu sosai

  2. 2

    Sai a tace a xuba sukari da madara a saka a fridge ko kuma a saka kankara

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taufiqa Said
Taufiqa Said @cook_35293874
rannar

sharhai

Similar Recipes