Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Oil
  3. Tattasai 5
  4. tarugu 5
  5. Albasa 1
  6. Maggie
  7. Curry
  8. Kwai 3
  9. Green beans
  10. Karas 5

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Na tafasa shinkafa na tsaneta zuwa jimawa na daura mai na soyata Ina soyawa Ina barbada Maggi da gishiri da curry bayan ta danyi brown saina debe.

  2. 2

    Na yayyanka tattasai albasa, green beans, karas saina jajjaga tarugu.

  3. 3

    Saina tafasa vegetable na sauke na tsane na zuba mashi Maggi kadan na soya sama sama.

  4. 4

    Saina hada da soyayyar shinkafa na gauraya na sake fasa kwai a cikin karamar tukunya Amma kafin nasa kwan

  5. 5

    Saida nadan saka ruwa

  6. 6

    Saina sauke shima na hadashi da shinkafa na gauraya.

  7. 7

    Saina daura tukunya na saka ruwa kadan da mai kadan saina saka Maggi da gishiri daidai dake nasa a shinkafa.

  8. 8

    Bayan ruwan y tsotse saina zuba albasa.

  9. 9

    Na rufe nadan lokaci na sauke.

  10. 10

    Na zuba coslow a Kai😋

  11. 11

    Madadin oil daya tafaso saina juye egg na rika juyawa Yana hade jiki Yana dunkulewa.

  12. 12

    Bayan ruwan ya tafaso saina zuba curry da shinkafar nasa yankakkun tattasan na juya na rufe

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Zara'u Bappale Gwani
Zara'u Bappale Gwani @cook_35317921
rannar

Similar Recipes

More Recommended Recipes