Chips da miyar albasa,kifi da kwai
Umarnin dafa abinci
- 1
Na gyara kayan miya na jajjaga, na yanka albasa mai yawa yankan gefe, na dan soya mai da albasa mai yawa na saka jajjagena da kayan qamshi da mai dandano,daman na wanke kifina da lemon tsami na tsane na soya na cire qaya, miyata na dauko dahuwa na saka kifina, na kada kwai na saka thyme da albasa, na zuba a cikin miyata na rufe, minti 3 na Bude naga tayi ynda nake so. Ma'@ssalam.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
Dafadukan dankalin hausa
Muna son dankalin hausa Nida Family na na kan sarrafashi ta hanyoyi da dama dan jindadinmu. Fatima Hamisu -
-
-
-
-
-
Sultan chips
#kano state #kitchenhuntchallenge inayin wannan girkinne musamman saboda mai gidana yana sonshi Umdad_catering_services -
Miyar kifi sukumbiya
#miya Wannan Miya iyalina sunji dadinshi Sbd sunce na soya musu Nace Bari nayi musu soup sunji dadi sosae Afrah's kitchen -
Awara da miyar jajjage
Nasamu wannan girkine a gurin Chef Abdul da Maryama's kitchen ina godiya a garesu da kuma cook pad dan sune suka hadamu muke zumunci. Hauwa Dakata -
Alelen leda da miyar albasa
Yanada dadi ga sauki ina matukar son alele#alalarecipecontest Maryamaminu665 -
-
Farfesun soyayyen kifi
Yana dadi sosai musamman idan kika hadashi da shinkafa da wake Fatima muh'd bello -
-
-
-
-
-
-
-
Miyar alayyaho
Zaa iya cin ta da shinkafa,cous cous tuwo ko wane iri ,macaroni doya masa, sinasir da sauransuHafsatmudi
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16222781
sharhai (2)