Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi
  1. Dankali
  2. Kwai 3
  3. Maggi
  4. salt
  5. spices
  6. Carrots 3
  7. green pepper
  8. Oil

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Xki fere dankalikisoya saiki ajiyeshi agefe kikawo kwai shima kisoyashi dagarga jajje

  2. 2

    Ki ajiyeshi agefe, kidauko mai dasu attaruhu kisoya,

  3. 3

    Kizuba su maggi spices carrot saikikawo dankalin dakikasoya kixuba ciki kinajuyawa then

  4. 4

    Kikawo green papper shima kixuba ciki kijuya kibarshi yyi kmar 1minit saikisauke

  5. 5

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss umsal
miss umsal @miss_umsal
rannar

Similar Recipes