Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti talatin
mutane biyu
  1. Doya daya
  2. Mai madaidaici
  3. Qwai ma daidaici
  4. Attahuru
  5. Albasa guda daya
  6. Spices chokali

Umarnin dafa abinci

minti talatin
  1. 1

    Zaki fere doyarki sai ki dafata in ta dahu sai ki dakata a turmi me kyau,

  2. 2

    Ba'a so ta daku kamar sakwara an fiso tayi sama sama,sai ki dauko jajjagaggen taruhun ki da albasa

  3. 3

    Ki zuba su akan dakakkiyar doyarki,sai ki sanya spaces ɗin ki akai kiyita juyasu a cikin doyar har sai ya haɗe,

  4. 4

    Dama a gefe kuma kin ɓare qwai ɗinki dede yadda zai isheki

  5. 5

    Sai ki dinga mulmula doyarki da kika mata kayan haɗinnan kina tsomata cikin ruwan qwai kina soyawa cikin mai da kika ɗora akan wuta.shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mubaisha
Mubaisha @cook_36502084
rannar

Similar Recipes