Yam Balls

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35-40mintuna
4 yawan abinchi
  1. Dafaffiyar doya karama rabi
  2. 8Jajjagen Attaruhu guda
  3. Dafaffen nikakken nama kofi daya
  4. 4Jajjagen Albasa guda
  5. Maggi,curry da sinadarin dandano
  6. Man suya yanda ake da bukata
  7. Kwai guda hudu
  8. Fulawa/garin biredi

Umarnin dafa abinci

35-40mintuna
  1. 1

    Zaki gurza ko daka dafaffiyar doya,ki hada ta da sauran kayan da kika jajjaga nikakken nama,kisa maggi,gishiri,curry da sinadarin dandano ki juya sosai.Sai ki fasa kwai ki zuba ciki ki kara juya wa.

  2. 2

    Sai ki sami faranti kina dako hadin doya kina mulmula shi kaman ball kina jerewa har ki gama.Sai ki sami kasko ki zuba mai wanda zai isheki idan man ya fara soyuwa sai ki fasa kwai ki kada ki aje fulawa ko nikakken bushashen biredi a gefe ki tsoma hadin soya a ruwan kwai sai ki mayar cikin fulawa/garin biredi sai ki mayar ruwan kwai sai ki tsoma a mai ki soya har ya canza kala zuwa ruwan zuma sai a sauke.Ana iya ci da tea ko abu mai sanyi.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes