Tura

Kayan aiki

Awa 2mintuna
5 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Ruwa
  3. Sugar
  4. Turmi
  5. Tabarya

Umarnin dafa abinci

Awa 2mintuna
  1. 1

    Asamu doya madaidaiciya afere
    Se a wanketa a dora a wuta

  2. 2

    Adafata harseta dahu sosai
    Se ajuyeta a turmi me tsapta a dakata idan tafara danko tana kamawa se a kwashe

  3. 3

    Aci da miyan ganye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

Similar Recipes