Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
3 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    SKG Dafarko na Dora tukunya na zuba ruwa na hura wuta

  2. 2

    Sai da ruwan yatafasa na wanke wake na zuba nabari ya dahu

  3. 3

    Nazuba shinkafa da ya dauko dahuwa na tace nakuma maidawa ya tsotse

  4. 4

    Saina sauke na daka yaji na yanka tumatur da salat da cocumber

  5. 5

    Na dafa kwai nasa a gefe shikenan

  6. 6

    Saiki yanka salat

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safina Idris
Safina Idris @cook_36501616
rannar

sharhai

Similar Recipes