Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki yanka doya

  2. 2

    Ki MARKADA

  3. 3

    Kisa atukunya kidaura a wuta kiyita motsawa harya hade yayi tauri da Danko saiki rufe ya sulala

  4. 4

    Idan yayi saiki sauke kisa a leda ki mulmula

  5. 5

    Yadda nayi miyata, na jajjaga kayan miya da albasa tarugu da tafarnuwa, nasoyasu nasuba Magi da Curry nasa cornflawer narufe data dahu nasauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mufeederht Cakes An More
rannar
Katsina
Ina kaunar girke girke matuka hakan yasa zanyi sharing idaer na ga sisters
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes