Kankarar kwalba(Gudi)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kwalba(Gudi)
  2. Sugar
  3. Fostar Clark
  4. Ruwa
  5. Farar leda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na jika Gudi na da ruwa a cikin karamin bokiti na rufe shi na bar shi ya kwana a jike. Bayan ya jiku sai na tace da rariya, na fidda komai har kwallon. Sai na zuba foster Clark da sugar na gauraya sosai na kulla a farar Leda nasa a freezer yayi kankara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tata sisters
Tata sisters @cook_16272292
rannar
Bauchi State
cooking is one of my best hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes