Hadin buttercream

Adebayo Adewale
Adebayo Adewale @omoha
Tura

Kayan aiki

  1. 250 gbutter
  2. 500 gicing sugar
  3. Cokalidaya na madara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Asaka butter a roba akawo Whisker aitabugasa harse yayi fari se a tank ade icing sugar ajuye akai akawo madara naruwa asaka

  2. 2

    Se azuba colour da akeso se ayi decor din cake shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Adebayo Adewale
rannar

Similar Recipes