Doughnuts

Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
Abuja

Wannan doughnut din ba shiri akasaniyin Amma alhamdulillah nayi Kuma yayi, Kuma ki gwada ku godemin.

Doughnuts

Wannan doughnut din ba shiri akasaniyin Amma alhamdulillah nayi Kuma yayi, Kuma ki gwada ku godemin.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya
mutum 6 yawan abinchi
  1. Fulawa cup 8
  2. Sugar cup daya
  3. Butter chokali hudu
  4. Madaran gari chokali hudu
  5. Yeast chokali biyu
  6. Flavor tspn daya
  7. Ruwan dumi madai daici
  8. Kwai guda biyu

Umarnin dafa abinci

awa daya
  1. 1

    Da farko dai Zaki jero duk wani abinda Zaki bukaci

  2. 2

    Ki samo kwano babba Mai tsafta, sai ki tankade flour ki aciki.

  3. 3

    Ni gaskiya idan zanyi doughnut komai nake hadawa Amma banda butter, idan Ina kwabin shin zan inasa buttan kadan kadan harya shiga cikin dough din.

  4. 4

    Idan ya Fara tashiwa sai ki bugashi da kyau na Dan wassu lokutan sai ki Fara rolling and cutting

  5. 5

    Sai ki jerasu aka Trey ki barsu su tashi sai a Fara soyawa,

  6. 6

    Karkibar Mai dinki yayi zafi sosai Kam ki Fara soyawa

  7. 7

    Idan ba haka zai Kone ko cikinsa bazai soyu da kyau ba.

  8. 8

    Sai ki buga dough din da kyau, sai ki Dan barshi na Dan wassu lokaci,

  9. 9

    Bayan kin Gama soyawa sai kiyi coating cikin sugar idan kinaso aci lfy

  10. 10

    Shikenan mun gama

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ayshat Adamawa(U. Maduwa)
Ayshat Adamawa(U. Maduwa) @Ayshat_Maduwa65
rannar
Abuja
cooking is my dream and also cooking is all about being creative
Kara karantawa

sharhai (17)

Similar Recipes