Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. Yeast 1 teaspoon
  3. Sugar 4 spoon
  4. Salt. 1/2 teaspoon
  5. Mai
  6. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na xuba flour, yeast, sugar,da gishiri a roba n juya sosae

  2. 2

    Na kawo ruwan dumi n xuba n kwaba sosae har y hade jikin sa sae n barshi y tashi

  3. 3

    Byn y tashi n Dora Mai yy zafi n soya naci d sugar

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes