Kayan aiki

30min
mutum 3 yawan abinchi
  1. 2Fulawa Kofi
  2. Yest karamin cokali days da rabi
  3. Sugar cokali 3
  4. Gishiri kadan
  5. 1Kwai
  6. Ruwa rabin karamin kofi
  7. Butter cokali 3

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Natankade fulawa acikin vowl nakawo yest sugar gishiri nazuba na motsa sannan nafasa kwai nasa nacigaba da murzawa saida kwan yamuje

  2. 2

    Sai nakawo ruwa nazuba kadan naita murzawa inayi ina diga ruwa har naga ya isa daidai kusan kwabin donut

  3. 3

    Sai nadauko butter ina shafawa inacigaba da murza ina bugawa kadan har yayi laushi saina rufe nabarshi yatashi

  4. 4

    Nakara murzawa daya bayan daya inasakawa cikin cupcake din nagama duka nabi nashafa butter bisa narufe da leda yakara tashi

  5. 5

    Yana tashi nadauko nakara lindashi na yanka daidai giman danakeso, dan ninayi amfani da (cup cake) mamadin gwangwanin bread,

  6. 6

    Sannan nakunna oven Dina yadau zafi saina jera nabarshi 25min zuwa 30min yayi nafiddo sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina musa
Amina musa @0675amina
rannar

Similar Recipes