Gireba

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

Gaskiya tayi Dadi sosae

Gireba

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Gaskiya tayi Dadi sosae

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1Fulawa Kofi
  2. Sugar cokali 8
  3. Butter cokali 3
  4. Gishiri kadan
  5. Madara cokali 3
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki Sami sugar sae ki daka shi yy laushi sosae

  2. 2

    Sae kisa butter d Mae ki juya sosae

  3. 3

    Edan y juyu sae ki sa Madara gari ki sake juya sosae kisa baking powder kadan d Dan gishiri kadan ki juya sae ki xuba fulawar ki kina juyawa a haka ya hade jikinsa

  4. 4

    Sae ki Sami ludayi ki xuba hadin ki cura a cikin ludayin sae ki gasa

  5. 5

    Note edn xaki sa kantu sae kin fara xuba kantun a ludayin kafin ki xuba hadin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes