Chin chin

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Sugar kofi daya
  2. Fulawa kofi biyu da rabi
  3. cokaliButter rabin
  4. cokaliFlavor rabin
  5. Gishiri kadan
  6. Mai na suya
  7. cokaliBaking powder rabin

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki tankade fulawar ki a kwano kisa baking powder sannan ki Sami kwano ko roba ki sa sugar, butter,kwai, flavor, gishiri.sai ki kada sugar ya narke sai ki dauko wannan fulawar taki ki guye a ciki sai ki Dan xuba ruwa ki kwaba shi harya xama dough.

  2. 2

    Sai ki barbada fulawa a inda Zaki murza ki yayi kauri wajan Yan kawa.

  3. 3

    Sai ki jera a plate,ki dora mai wuta in yayi xafi ki zuba ki soya in bangare daya yayi sai ki juya dayan bangaren shikenan kin gama xaki iya hada shi da shayi,lemo

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss_annerh_testy
Mss_annerh_testy @cook_16776895
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes