Oat Fruit

Mamu
Mamu @1981m
Lagos

Oat fuit nadakyau sosai a jiki, more especially yara nasonshi sosai gashi Yanada dadi, ana iya yinshi don Karin kumallo watau breakfast

Kara karantawa
Gyara girkin
See report
Tura

Kayan aiki

15 mins
3 servings
  1. Oat 1/2 na ledar
  2. Grapes Shima 1/2 din leadar
  3. 1Apple Kore🍏
  4. Apple ja🍎1
  5. Kwakwa 1 tspn
  6. Dry fruits cokali 5(watau busassun kayan lambu)
  7. Sigari yadda kakeso
  8. Madara yadda kakeso

Umarnin dafa abinci

15 mins
  1. 1

    Na saka ruwan zafi a wuta, Daya tafasa nakawo oat din nazuba aciki,

  2. 2

    Nabarshi harya Dan tafaso,. Nabarshi a rufe harya huce,

  3. 3

    Nawanke kayan fruit Dina watau su apple, na yanyankasu,

  4. 4

    Sannan nazuba acikin oat din nakawo dry fruit din nasaka aciki,

  5. 5

    Sannan axuba sigari da Madara yadda lake bukata, wasu Suna saka Zuma.

Yanayi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Wanda aka rubuta daga

Mamu
Mamu @1981m
rannar
Lagos
Eating is necessity but cooking is an Art, i just love cooking
Kara karantawa

Similar Recipes

More Recommended Recipes