Fruit salad

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Kayan marmari suna da dadi musamman a hada su waje daya se su baka wani dandano na daban😋😋.ba'a bawa yaro me kiwa

Fruit salad

Kayan marmari suna da dadi musamman a hada su waje daya se su baka wani dandano na daban😋😋.ba'a bawa yaro me kiwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30min
3 yawan abinchi
  1. 1/2kankana karama
  2. 1/2abarba karama
  3. tufa 1 kore da 1 ja
  4. 3Leman zaki
  5. 1Ice tea babbar
  6. 4Ayaba
  7. Kankara (ba dole ba)

Umarnin dafa abinci

30min
  1. 1

    Ki wanke kayan marmarin ki gyara sannan ki yanka kanana,ki samu bowl ki zuba

  2. 2

    Ki matse leman ki cire kwallayen ki zuba akai,Ki bare ayabar itama ki yanka itama ki zuba akai amma ta zama ita ce karshen zubawa saboda in ta dade zai baki.ki zuba ice tea akai(in san samu ne asa me kankara/asa kankara)shi kenan ajuya se sha🤤🤤😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes