Burabusko da vegetable soup

browny
browny @brownyskitchen

Burabusko d vegetable soup yana dga cikin abincin danakeso sosai .

Burabusko da vegetable soup

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Burabusko d vegetable soup yana dga cikin abincin danakeso sosai .

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5 yawan abinchi
  1. Barjajjiyar shinkafa kofi 2
  2. Chicken 1
  3. Cabbage
  4. Carrots 3
  5. Greenpepper4
  6. Onion 1
  7. Tarugu 5
  8. Maggi
  9. Curry
  10. Ginger
  11. Kanumfari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Burabusko:Firstly zaa doko wannan barjajjiyar shinkafar a wanke in aka wanke se asa mai kadan acakuda se asa a tukunyar danbu a tirara tanayin kmr 1hr yadanganta.

  2. 2

    Intayi se asuke a ajiye a gefe.

  3. 3

    Vegetable soup:zaasamu cabbage d carrot d green pepper a wanke a yanka kmr yadda y nuna picture din kasa

  4. 4

    Zaasamu chicken a wanke asa salt d thyme d curry d ginger d kanumfari a sa ruwa kadan adora a wutayayi inyayi se akashe a ajiye a gefe

  5. 5

    Se adauko onion d tarugu a yanka adauko kwano asa mai asoya kmr yadda yake picture

  6. 6

    Se asa maggi d curry kmr ydda ake picture inyayi se a sauke ayi serving a plate d burabusko

  7. 7

    Inya soyu se adauko chicken dinnan a juye tareda ruwan inyadan yi kmr 1mint se azuba su cabbage din da carrot d green pepper din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
browny
browny @brownyskitchen
rannar

sharhai

Similar Recipes