Red Lentils curry soup

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Red Lentils curry soup miya ne na yan Pakistan, Bangladesh, Indian anaci da shikafa ko kuma da roti bread kuma yana Gina jiki sosai sabida lentils is full of protein

Red Lentils curry soup

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Red Lentils curry soup miya ne na yan Pakistan, Bangladesh, Indian anaci da shikafa ko kuma da roti bread kuma yana Gina jiki sosai sabida lentils is full of protein

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupred Lentils
  2. 1can coconut milk
  3. 1 cuptomatoes sauce
  4. 1ginger and 2 garlic
  5. 1peper
  6. 1onion
  7. 2maggi
  8. 1tablespoon curry powder
  9. 1/2spoun thyme
  10. 1/2spoun turmeric powder
  11. Coriander leaves
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke Lentils dinki ki jika ma 15mn aciki ruwa bayan 15mn ki dora tukuya kisa oil kisa chopped onion

  2. 2

    Kisa grated ginger garlic, pepper seki sa tomatoe sauce ki soya sama sama sekisa curry, maggi, turmeric powder, thyme

  3. 3

    Seki zuba red Lentils dinki kisa ruwa inda kinada ruwa nama seki zuba ki rufeshi ma 20mn har se Lentils dinki ya nuna yayi taushi

  4. 4

    Sekisa coconut milk ki barshi ya nuna ma 3mn seki sawke

  5. 5

    Kiyanka coriander leaves ki zuba a kanshi ki dafa shikafa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes