Mango juice

miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh

#MLD Yanada dadi da launch

Mango juice

#MLD Yanada dadi da launch

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
4 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Ki bare bayan mango dinki se ki yanyanka ki cire kwallon kiyi blending

  2. 2

    In kinyi blending se ki tache kisa ruwa kadan da sugar kisha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

sharhai

Similar Recipes