Tura

Kayan aiki

  1. 1/2 kilo meat
  2. 2onions
  3. 3scotch bonnet
  4. 1 tspginger powder
  5. 1 tspgarlic powder
  6. 1 tspcurry
  7. 4 piecesIrish potato
  8. 5maggi
  9. Salt to taste
  10. 1bay leaf
  11. Water as required

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke nama nazuba a tukunya na yanka albasa,

  2. 2

    Nadaka tarugu nazuba Tareda su maggi da curry da sauran spices nazuba ruwa,

  3. 3

    Narufe nabarshi yafara dahuwa, sannan na dauko dankalina nazuba aciki yadahu

  4. 4

    Sannan na kwashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Saadiya Shehu kaita
rannar

sharhai

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Zatayi dadi da yanayin nan 👍🏽

Similar Recipes