Dafadukan shinkafa da busashen kifi

Fatima Sayyadi
Fatima Sayyadi @cook_36514705
Tura

Kayan aiki

hr 1 da min 30m
4 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa
  2. Busashen kifi
  3. Scent leaf
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Kayan kanshi
  9. Ruwa
  10. Tumatir da tatasai

Umarnin dafa abinci

hr 1 da min 30m
  1. 1

    Ki jika busashen kifi ki wanke shi ki ajiye shi agefe

  2. 2

    Sai ki jajaga attaruhu da tumatir da tatasai da kayan kashi

  3. 3

    Sai ki wanke scent leaf ki yankashi

  4. 4

    Sai ki Dora tukunya akan wuta kizuba Manja ki zuba albasa da shinkafa da busashen kifi da jajagen kayan miya da kayan kanshi da maggi

  5. 5

    Sai ki zuba ruwan dumi sai ki juya sai ki rufe tukunya idan ya fara dahuwa sai ki zuba scent leaf sai ki rufe ki rage wuta ya dinga dahuwa a hankali.

  6. 6

    Aci dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Sayyadi
Fatima Sayyadi @cook_36514705
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes