Kayan aiki

  1. 1 cuprice
  2. Salt
  3. Water as required
  4. For the stew
  5. 7tattasai
  6. 3tarugu
  7. 2Albasa
  8. 1 tspcurry
  9. 5maggi
  10. Oil
  11. 10 pcsmeat

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasaka ruwa yatasa na wanke shinkafa nazuba, bayan 10mins nayi perboiling,

  2. 2

    Sannan nakara maidata a wuta nazuba gishiri nakara ruwan zafi ta idasa dahuwa.

  3. 3

    Nasoyata na minti 20 sannan nasaka maggi, curry, nazuba ruwan nama aciki tareda naman,

  4. 4

    Nabarshi yakara minti 5 sannan nasauke.

  5. 5

    Stew din na hada kayan miya na markada najuye a tukunya nasaka mai,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummah Kabir
Ummah Kabir @ummahkabir
rannar

Similar Recipes