Alalah da sauce din dankalin turawa

Hannatu Bashir Bello
Hannatu Bashir Bello @haniexx1

Inason alalah #MLD

Alalah da sauce din dankalin turawa

Inason alalah #MLD

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa daya da rab
mutane biyar
  1. 2 cupsWake
  2. Ruwan dumi
  3. Attaruhu 3
  4. Albasa 1
  5. Tattasai 5
  6. Maggi,
  7. gishiri kadan
  8. Curry
  9. Da sauran kayan kamshi
  10. Dankalin turawa
  11. Mangyada
  12. manja

Umarnin dafa abinci

awa daya da rab
  1. 1

    Zaki zubawa waken ki ruwa ki barshi ya Dan jiqa saboda kisamu saukin surfa shi, in ya jiqa saiki tsameshi ki saka a turmi ki surfa in ya surfu saiki juye a roba ki zuba ruwa ki wanke shi ki cire hancin tas sannan ki saka mishi ruwa ya Dan jiqa, in ya jiqa

  2. 2

    Saiki dauko tatasai guda biyu da attaruhu Kamar goma da albasa daya babba, saiki markada a blender in ya markadu saiki juye a roba ki dauko manja da mangyadan ki,

  3. 3

    Ki zuba a Kai ki dauko Maggi da Curry da sauran kayan qamshin da kikeso ki zuba

  4. 4

    Saiki dauko leda kina zubawa kina kullawa harki gama. Sannan saiki dauko steamer dinki kiyi steaming dinshi (Zaki iya daga shi a cikin ruwa, Amma gsky steaming yafi yin kyau)

  5. 5

    Shikenan in ya dahu saiki sauke

  6. 6

    Saiki barshi na minti daya saiki zuba attaruhu da tattasai da kika jajjaga kici gaba da gaurayawa

  7. 7

    Saiki saka Maggi da Curry ki cigaba da juyawa ki dauko wannan dankalin turawa da kika yanka qanana qanana ki saka

  8. 8

    Saiki Dan zuba ruwa kadan ki rufe saboda wannan dankalin ya dahu yai laushi, bayn Kamar minty biyar saiki duba

  9. 9

    Saiki zuba ruwan dumi daidai yanda kikeson kaurin shi,kar yai tauri Kuma kar yai ruwa,

  10. 10

    Sauce din dankalin turawa*

    Zaki Yi jajjaga attaruhu da tattasai da albasa, ki yanka dankalin turawa kanana
    Saiki dauko tukunyar ki ki zubaa mangyada ki saka yankakkiyar albasa

  11. 11

    In yayi saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Bashir Bello
rannar

Similar Recipes