Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
Biyu
  1. 2Indomie
  2. Mai maggi albasa

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Da farko xaki samu tukunyar ki ki xuba ruwa bame yawa ba se kisa mai dinki ni bana anfani da maggin idomine

  2. 2

    Se nawa ki dauko yajin ki nml yaji ki xuba

  3. 3

    Kisa magi uku se dauko indomie dinki ki xuba ki dauko albasa

  4. 4

    Ki da kika yayanka ki xuba shikenn

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zahrah Sani
Zahrah Sani @cook_35515180
rannar

Similar Recipes