Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Egg
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Tarugu
  6. Nama
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Afara tafasa nama a soyashi sannan a sauke

  2. 2

    A zuba ruwa a pot suyi zafi a tafasata sannan a tsameta da gwawa

  3. 3

    A. Fashe egg a yanka tarugu da albasa azuba ciki tare da maggi a yamutse

  4. 4

    A rauko indomie a zuba ciki tare da soyayyen Naman a yamutse

  5. 5

    Sai a zuba Mai a pan yayi zafi Sai a zuba wannan hadin anayi ana juyawa har egg din ya soyu a jikin indomie din

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khady’s kitchen
Khady’s kitchen @deezaarh____
rannar
Sokoto State, Najeriya
nothing brings people together than food...if I say food I mean the good one...🥰 proud of my hands🙌.
Kara karantawa

Similar Recipes