Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa cup 3
  2. Salt
  3. Maggi
  4. Attaruhu 5
  5. Albasa2
  6. Yeast chokali 1
  7. Man suyaa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki tankade fulawa saiki xuba yeaat salt maggi saikisa ruwan dumi kikwaba

  2. 2

    Kibrsa yatashi bayan ytashi daman kin jajjaga attaruhun da albsa saiki xuba juya y hade jikinsa

  3. 3

    Sai kidora mai awuta in yayi xafi saiki fara suyaa inyayi golden brown kikwashee puffpuff din yana dadi sosaii

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
rannar
Kano
ina mtukar son grki
Kara karantawa

Similar Recipes