Fanke me attaruhu da albsa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Yeast
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Mggi
  6. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nasamu bowl nzuba fulawa nsa yeast salt da mggi ndauko jajjege attarhu da albsa nsa sainasa ruwan dumi nkwabaa nbrsa ytshi for 30mint ndora pan ahuta nsa mai yyi xafi ndinga soyawa in yyi golden brown nkwashee

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
khadija hassan
khadija hassan @cook_16240252
rannar
Kano
ina mtukar son grki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes