Tura

Kayan aiki

  1. Barjajjiyar shinkafa
  2. Attaruhu 5
  3. Koren wake
  4. Karas 5
  5. Albasa 1
  6. Maggi
  7. Peas
  8. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko Zaki wanke barjajjiyar shinkafar ki saiki zuba a madanbaci ki tirarashi

  2. 2

    Idan ya tirara saiki sauke kizuba sauran kayan hadin dana lissafa a sama saiki gwauraya kiyaiyafa ruwa

  3. 3

    Saiki mayar kanwuta yakuma tirara saiki sauke idan ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hajara Isma'il Shitu
rannar

Similar Recipes