Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 30min
3 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. Tumatiri
  3. Tattasai 5
  4. Attarugu 5
  5. Albasa 1
  6. Mai
  7. Kayan kamshi
  8. Maggi
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

1hr 30min
  1. 1

    Da farko zaki daura tukunyarki a wuta ki zuba ruwan zafi idan ya tafasa

  2. 2

    Seki wanke shinkafarki ki zuba idan ta fara dahuwa seki sauke ki wanketa

  3. 3

    Seki kuma zuba ruwan dazai zesa ta dahu idan ta tsose seki sauke

  4. 4

    Seki zuba kayan miya idan ya kusa soyuwa

  5. 5

    Seki zuba Maggi da gishiri da spices idan ta soyu seki sauke

  6. 6

    Ita kuma miya zaki yanka albasa ki zuba mai cikin tukunya idan ya fara soyuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Dalhatu Sumayya
Dalhatu Sumayya @cook_36502444
rannar

Similar Recipes