Tura

Kayan aiki

  1. Dankali
  2. Kwai 3
  3. Mangyada
  4. Kayanmiya
  5. albasa 1
  6. Maggi
  7. salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko uwargida zaki fere dankalin ki da Fadi saiki wankeshi saiki tsaneshi cikin kwando saiki barbada gishiri kadan kidora Mai awuta yayi zafi

  2. 2

    Saiki soyashi sama-sama karyacika soyuwa saiki kwashe

  3. 3

    Saiki kada ruwan kwanki da albasa da kayanmiya sai Maggi saiki dinga tsoma dankalin ki ciki kmr zaki soya doya da kwai idan yayi

  4. 4

    Saiki kwashe cikin kwando yatsane shikenan saici 😋

  5. 5

    Zaki iyacin abinki haka kokisha da tea ko kunu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Aslam Kitchen & Graphics
rannar
07062950801
Kara karantawa

Similar Recipes