Shinkafa da miya

Aisha
Aisha @360cooking
Tura

Kayan aiki

1awa
4 yawan abinchi
  1. Shinkafa kofi 2
  2. mai
  3. maggi
  4. gishiri
  5. Kayan miya

Umarnin dafa abinci

1awa
  1. 1

    Dafarko zaki tafasa ruwa ki wanke shinkafa kibzuba idan ta dahu kitace ruwan kibkara turarata saiki sauke

  2. 2

    Saikuma ki gyara kayan miya ki markada koki jajjaga saiki yanka albasa slice saiki soyata tadanyi caramelized

  3. 3

    Saiki zuba Mayan miyanki kiyita soyawa harsai sun soyu saikisa maggi da gishiri saiki sauke shikenan kin gama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aisha
Aisha @360cooking
rannar

Similar Recipes